Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon, ya mayar da hankali ne a kan yadda shigowar kirkirarriyar basira wato AI ke taimakawa wajen ci gaban harkar wasanni.
Tun bayan fara wasan kwallon kafa, a koda yaushe masu ruw da tsaki a wannan bangaren na gudanar da bincike don ganin an inganta harkar ta yadda ta rinka gudana ba tare da korafi ba nan da can.