Shirin Duniyar wasanni tare da Khamis Saleh a wannan mako ya yi duba ne kan yadda aka kammala wasannin lig lig din Turai
A farkon wannan watanne aka kammala manyan wasanni musamman a kasashen Ingila da Spain da Jamus da Italiya da kuma Faransa.
Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakken shirin.....