Search

Home > Wasanni > 'Yan wasa bakaken fata na fuskantar wariya a Turai
Podcast: Wasanni
Episode:

'Yan wasa bakaken fata na fuskantar wariya a Turai

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:09:55
Publish Date: 2023-05-29 17:51:13
Description: Shirin na wannan lokaci ya mayar da hankali ne, akan batun nuna wariyar launin fata da ‘yan wasa bakar fata ke fuskanta a nahiyar Turai.  A makon da ya wuce ne, dan wasan Real Madrid dan kasar Brazil, Vinicius Jr, ya fuskanci hari da kalaman nuna kyama da aka kai kan sa, a wasansu da Valence. Tuni hukumomin shirya gasar kwallon kafa na duniya, suka yi Allah wadai da hakan, tare da shan alwashin daukar tsauraran matakai a kai. Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin da Khamis Saleh ya gabatar.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes