Search

Home > Wasanni > Senegal ta lashe kofin kwallon kafar matasa ''yan kasa da shekaru 17
Podcast: Wasanni
Episode:

Senegal ta lashe kofin kwallon kafar matasa ''yan kasa da shekaru 17

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:00
Publish Date: 2023-05-22 07:56:04
Description: Shirin na wannan lokaci, zai yi nazari gameda gasar lashe kofin nahiyar Afrika na matasa  ‘yan kasa da shekaru 17 da aka kammala a karshen mako.  Gasar da  tawagar kasashe 1 suke fafata da juna, sai dai a wannan karo   samu sauyi inda  kasashe 11 suka fafata da juna sakamakon dakatar da Sudan ta Kudu da aka yi daga gasar sabida samun ‘yan wasan ta biyar da suka zarta wadannan shekaru.  Sai a biyo mu domin jin irin yadda shirin za ya kaya tare da Khamis Saleh. 
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes