Search

Home > Wasanni > Gidauniyar Omokachi ta kaddamar da sabuwar gasar wasanni a Najeriya
Podcast: Wasanni
Episode:

Gidauniyar Omokachi ta kaddamar da sabuwar gasar wasanni a Najeriya

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:09:48
Publish Date: 2023-05-08 13:13:03
Description: Shirin Duniyar Wasanni tare da Khamis Saleh a wannan mako ya mayar da hankali ne kan yadda aka faro wata sabuwar gasar wasanni karkashin jagorancin fadar shugaban kasa a Najeriya, gasar da gidauniyar tsohon dan wasan kasar Daniel Omokachi ta kaddamar.  Gasar wadda ita ce karon farko da aka fara gudanarwa na kunshe kwallon kafa da kwallon kwando wadda ta tattaro tarin matasa daga sassa daban-daban na kasar. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin........
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes