Search

Home > Wasanni > Qatar 2022: An shiga mako na karshe a gasar Kofin Duniya
Podcast: Wasanni
Episode:

Qatar 2022: An shiga mako na karshe a gasar Kofin Duniya

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:09:58
Publish Date: 2022-12-12 11:06:30
Description: Har yanzu shirin 'Duniyar Wasannin' na kasar Qatar, inda ake ci gaba da fafatawa a gasar cin kofin duniya. Gasar taa bada mamaki ainun, duba da yadda akasarin kasashen da ake ganin za su kai baanteensu a gasar suka gaza taka rawar gaban hantsi. Yanzu haka gasar  ta shiga mako na karshe, bayan da aka samu kasashen da za su fafata a matakin kusa da karshe. A ranar Lahadi ce za a buga wasan karshe na wannan gasa a tsakanin wadanda suka yi nasara a matakin kusa da karshe. 
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes