Search

Home > Wasanni > Yadda gasar kofin duniya ta 2022 ke gudana a Qatar
Podcast: Wasanni
Episode:

Yadda gasar kofin duniya ta 2022 ke gudana a Qatar

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:09:13
Publish Date: 2022-11-28 10:54:21
Description: Kamar yadda aka sani, an fara gasar kofin duniya ta 2022 lami lafiya, sai dai al'ummar yankin nahiyar Afrika na kokawa kan yadda wasan ke tafiya,  musamman  yadda kasashen da ke wakiltar nahiyar suka gaza yin katabus a wasannin farko da suka buga. Sun koka da irin alkalancin wasa musamman a karawar Portugal da Ghana, da kuma yadda masu horarwa suka yi taa kurakurai.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes