Search

Home > Wasanni > Rawar da kasashen Afirka za su taka a Qatar
Podcast: Wasanni
Episode:

Rawar da kasashen Afirka za su taka a Qatar

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:09:55
Publish Date: 2022-11-14 14:58:24
Description: Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Khamis Saleh ya yi nazari ne game da irin rawar da ake sa ran kasashen Afrika za su taka a gasar cin kofin duniya da za a gudanar a Qatar.  Kazalika shirin ya yi dubi kan fitattun kasashen da masana ke cewa, da yiwuwar su ne za su lashe gasar a bana. Za a fara gasar ce a ranar 20 ga wannan wata na Nuwamba a Qatar.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes