Search

Home > Wasanni > Yadda manyan kungiyoyi suka gaza taɓuka abin kirki a gasar zakarun Turai ta 2022
Podcast: Wasanni
Episode:

Yadda manyan kungiyoyi suka gaza taɓuka abin kirki a gasar zakarun Turai ta 2022

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:09:51
Publish Date: 2022-11-07 08:09:39
Description: Shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan makon tare da Khamis Saleh ya maida da hankali kan yadda manyan kungiyoyin kwallon kafa na Turai a bana suka gaza tabuka abin kirki a gasar zakarun Turai. A ranar Larabar da ta gabata ne aka kammala wasannin rukuni na gasar zakarun nahiyar Turai, inda aka samu kungiyoyi 16 da suka kai matakin zakaye na biyu a gasar. Kungiyoyi 32 daga kasashe 15 na Turai ne suka fafata a matakin rukuni a bana, kuma daga cikin wancan adadi 16 sun fice daga gasar domin kuwa 8 sun koma gasar Europa 8 kuma suka koma gida. Sai dai gasar ta bana tazo ne da wani abin mamaki ganin yadda manyan kungiyoyin da suka saba nisa a gasar a bana ta sauya zani, domin kuwa wasun su tun daga matakin rukuni aka fidda su lamarin da ya sa masharhanta da masu sha’awar wasan kwallon kafa a duniya ke ci gaba da mamakin rashin tabuka abin kirki na manyan club club din. Daga cikin irin wadannan kungiyiyi akwai Atlatiko Madrid da Barcelona da Juventus da Sevilla da Ajex da dai sauran su.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes