Search

Home > Wasanni > Yadda bikin bayar da kyautar gwarzon dan kwallo ta Ballon d'Or ya gudana a Paris
Podcast: Wasanni
Episode:

Yadda bikin bayar da kyautar gwarzon dan kwallo ta Ballon d'Or ya gudana a Paris

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:09:59
Publish Date: 2022-10-24 10:01:26
Description: Shirin Duniyar wasanni tare da Khamis Saleh ya yi duba kan yadda bikin bayar da kyautukan gwarzon dan kwallo ta Ballon d'Or ya gudana a birnin Paris, kyautar da a wannan shekara dan wasan gaba na Faransa da ke taka leda da Real Madrid Karim Benzema ya lashe saboda rawar da ya taka wajen taimakawa kungiyarsa kai labari a mabanbantan gasa cikin kakar da ta gabata. Ayi saurare Lafiya.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes