Search

Home > Wasanni > An zabi sabon shugaban hukumar kwallon kafar Najeriya NFF
Podcast: Wasanni
Episode:

An zabi sabon shugaban hukumar kwallon kafar Najeriya NFF

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:09:50
Publish Date: 2022-10-03 12:00:11
Description: Shirin ya maida hankali ne kan zaben sabbin shugabannin gudanarwar hukumar kwallon kafar Najeriya wato NFF, da ya gudana makon jiya a birnin Benin na jihar Edo da ke kudancin kasar, inda aka zabi Alhaji Ibrahim Musa Gusau a matsayin sabon shugaba, bayan karewar wa’adin Mr Amaju Pinnick wanda ya kwashe tsahon zango biyu yana shugabancin hukumar.
Total Play: 2

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes