Search

Home > Wasanni > NFF na shirin zaben sabbin shugabanninta
Podcast: Wasanni
Episode:

NFF na shirin zaben sabbin shugabanninta

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:48
Publish Date: 2022-09-05 10:07:28
Description: Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya yi nazari ne game da shirin Hukumar Kwallon Kafar Najeriya NFF na gudanar da zaben domin samun sabbin shugabannin da za su jagorance ta na tsawon shekaru hudu. Shugaban NFF mai barin gado, Amaju Pinnick ya ce, ba zai sake neman wani wa'adi ba bayan kammala wa'adi biyu na shekaru takwas yana jagorancin hukumar. Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes