Search

Home > Wasanni > Sadio Mane ya karbi lambar yabo matsayin zakaran Afrika na bana
Podcast: Wasanni
Episode:

Sadio Mane ya karbi lambar yabo matsayin zakaran Afrika na bana

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:02
Publish Date: 2022-07-25 11:51:59
Description: Shirin Duniyar wasanni tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya mayar da hankali ne kan bikin karrama zakaran kwallon Afrika da hukumar CAF ta yi a birnin Rabat na Morocco, kyautar da a wannan karon dan wasan gaba na Senegal da ke taka leda da Bayern Munich ta Jamus wato Sadio Mane ya lashe, wadda ke matsayin karo na 2 bayan lashe makamanciyar kyautar a 2019. 
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes