Search

Home > Wasanni > Zakurun Turai: Liverpool, Real Madrid sun kai wasan karshe
Podcast: Wasanni
Episode:

Zakurun Turai: Liverpool, Real Madrid sun kai wasan karshe

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:00
Publish Date: 2022-05-09 08:47:08
Description: Shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan mako ya duba batun gasar kwallon kafa ta  zakarun nahiyar Turai, wadda kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta Spain da Liverpool ta Ingila suka kai matakin wasan karshe, abin da nufin cewa kungiyoyin biyun za su barje gumi a wasan karshe na gasar. Shirin ya tattauna yadda wasannin kusa da karshe suka kaya  tare da sharhi a kan karon battan da za a yi a wasan karshe.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes