Search

Home > Wasanni > Gasar zakarun Turai: 'Ba a san maci tuwo ba sai miya ta kare'
Podcast: Wasanni
Episode:

Gasar zakarun Turai: 'Ba a san maci tuwo ba sai miya ta kare'

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:09:22
Publish Date: 2022-04-11 10:17:17
Description: Shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan makon ya tattauna ne a kan gasar cin kofin zakarun Turai da za a cigaba da bugawa a makon nan da aka shiga. Daya daga cikin wasannin da ake sa ran zai fi daukar hankali dai shi ne tsakanin Chelsea da Real Madrid, bayan da a zagayen farko na karawar da suka yi, Madrid ta lallasa Chelsea da kwallaye 3-1.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes