Search

Home > Wasanni > Dalilan da suka hana Najeriya zuwa gasar kofin duniya
Podcast: Wasanni
Episode:

Dalilan da suka hana Najeriya zuwa gasar kofin duniya

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:09:54
Publish Date: 2022-04-04 10:38:03
Description: Shirin 'Duniyar Wasanni' na wanna makon ya yi nazari ne a ka gazawar babbar tawagar kwallon kafar Najeriya wajen samun tikitin  zuwa gasar cin kofin duniya ta 2022 da za a yi a Qatar nan gaba a wannan shekarar. Najeriya dai ta fafata ne da Ghana a wajen neman wannan tikiti, kuma bayan tawagogin biyu sun buga canjarars a can kasar Ghana, tawagar Ghana ta biyo ta Najeriya har gida, a filin wasa na Moshood Abiola ta karbi wannan tikitin a haduwa ta biyu.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes