Search

Home > Wasanni > Fafutukar Najeriya da Kamaru wajen neman tikitin zuwa gasar cin kofin duniya
Podcast: Wasanni
Episode:

Fafutukar Najeriya da Kamaru wajen neman tikitin zuwa gasar cin kofin duniya

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:01
Publish Date: 2022-03-28 13:13:54
Description: Shirin na wannan mako tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya mayar da hankali ne game da fafutukar kasashen Najeriya da Ghana ta neman gurbi a gasar cin kofin duniya bayan canjaras din da suka yi babu kwallo a wasansu na makon jiya da ya gudana a birnin kumasi, dai dai lokacin da suke shirin haduwa a zagaye na biyu na wasan gobe talata a birnin Abuja na Najeriya.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes