Search

Home > Wasanni > An kammala gasar kwallon dawaki ta bana a Jos
Podcast: Wasanni
Episode:

An kammala gasar kwallon dawaki ta bana a Jos

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:09:19
Publish Date: 2022-01-03 09:07:33
Description: Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon ya yada zango ne a garin Jos da ke jihar Filato ta Najeriya, inda aka kammala wasannin gasar kwallon dawaki da aka fi sani da Polo a Turance, gasar da ta samu halartar baki daga ciki da wajen Najeriya. Bashir Ibrahim Idris ya halarci gasar ta tsawon mako guda. Ku latsa alamar sautin domin sauraren cikakken shirin da ya hada.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes