Search

Home > Wasanni > Hukumar kwallon kafar Najeriya ta sauya mai horar da kungiyar Super Eagles
Podcast: Wasanni
Episode:

Hukumar kwallon kafar Najeriya ta sauya mai horar da kungiyar Super Eagles

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:09:39
Publish Date: 2021-12-20 11:02:34
Description: Hulumar kwallon kafar Najeriya NFF ta sallami Gernot Rhor mai horar da kungiyar kwallon kafar Super Eagles. Sallamar dake zuwa a wani lokaci da ya kasa kawo sauyi a tafiyar kungiyar ga baki daya. a cikin shirin Abdurahaman  Gambo Ahmad ya ji ta bakin ma'abuta kwallon kafa da kuma irin fatan su bayan nadin sabon mai horar da Super Eagles a cikin shirin Duniyar wasanni.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes