Search

Home > Wasanni > Wasanni - Attajiran larabawa sun raja'a wajen zuba jari a fagen wasanni
Podcast: Wasanni
Episode:

Wasanni - Attajiran larabawa sun raja'a wajen zuba jari a fagen wasanni

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:09:33
Publish Date: 2021-10-25 11:29:13
Description: Masana harkar tattalin arziki na duniya sun lura cewa manyan attajiran kasashen larabawa da dama, sun fara karkatar da akalar hanyoyin samun kudin shigar su daga kan mai zuwa wasu hanyoyi na zamani, wadanda suka hada da harakokin wasanni musamman wasan kwallon kafa. Shirin Duniyar wasanni na wannan lokaci zai mayar da hankali a kai tareda Nasiru Sani.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes