Search

Home > Wasanni > Wasanni - Yadda NFF ta ki karrama Isma'ila Mabo (2)
Podcast: Wasanni
Episode:

Wasanni - Yadda NFF ta ki karrama Isma'ila Mabo (2)

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:04
Publish Date: 2021-10-06 11:20:59
Description: Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon ya dora ne kan na makon jiya, inda yake tattaunawa kan rashin gayyatar tsohon kocin tawagar mata ta Najeriya Super Falcon, Isma'ila Mabo zuwa bikin karramar tsoffin 'yan wasan mata da ya horas har suka kafa gagarumin tarihi a Najeriya. Wani abu da ya zafafa cece-kuce kan lamarin shi ne yadda aka gayyato hatta matan da ke zaune a Amurka da Turai amma aka mance da Mabo wanda ke zaune a garin Jos na jihar Filato.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes