Search

Home > Wasanni > Wasanni - Buhari ya baiwa 'yan wasan da suka wakilci Najeriya a Atlanta 1996 gidaje
Podcast: Wasanni
Episode:

Wasanni - Buhari ya baiwa 'yan wasan da suka wakilci Najeriya a Atlanta 1996 gidaje

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:09:45
Publish Date: 2021-06-28 08:54:51
Description: Shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan makon tare da Nura Ado Suleiman ya duba tarihi ne, watau shekarar 1996 lokacin da Nigeria ta lashe lambar zinarin ta na farko a gasar wasanin motsa-jiki na Olympics a birnin Atalanta na kasar Amurka. Inda bayan kwashe sama da shekaru 25 gwamnatin tarayya karkashin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta cika alkawarin ta na lada da bada tukuicin gidaje ga rukunin ‘yan wasan da suka fidda Nigeria kunya a wancan lokacin.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes