Search

Home > Wasanni > Wasanni - FIFA na shirin fasalin gasar kwallon kafar duniya duk bayan shekaru 2
Podcast: Wasanni
Episode:

Wasanni - FIFA na shirin fasalin gasar kwallon kafar duniya duk bayan shekaru 2

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:17
Publish Date: 2021-05-24 10:52:59
Description: Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Usman Ibrahim Tunau yayi dubi ne dangane da matakin Hukumar Kwallon Kafa ta Duniya FIFA, na kaddamar da wata kalandar kwallon kafa ta duniya mai tsawon wa’adin sama da shekara ta 2024, inda ta bayyana cewa sabuwar kalandar, ta kunshi shirin sake fasalin shirya gasar cin kofin kwallon kafa na duniya bayan shekaru bibbiyu.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes