Search

Home > Wasanni > Wasanni - Hasashen masana kan kungiyoyi 4 da suka rage a gasar zakarun Turai ta bana
Podcast: Wasanni
Episode:

Wasanni - Hasashen masana kan kungiyoyi 4 da suka rage a gasar zakarun Turai ta bana

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:02
Publish Date: 2021-05-03 06:30:07
Description: Shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya yi nazari ne game da wasan matakin daf da na karshe zagaye na biyu na gasar neman cin kofin zakarun Turai inda kallo ya koma sama kan yadda zata kaya tsakanin Chelsea ta Real Madrid. Shirin ya kuma duba sabuwar gasar Super League da ya gamu da cikas daga magoya bayan wasanni dake zargin attajirai na shirin mamaye harkokin kwallon kafa a duniya.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes