Search

Home > Wasanni > Wasanni - Ahmed Musa ya daga darajar Kano Pillars
Podcast: Wasanni
Episode:

Wasanni - Ahmed Musa ya daga darajar Kano Pillars

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:17
Publish Date: 2021-04-19 09:07:38
Description: Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya yi nazari ne kan komawar Ahmed Musa Kano Pillars domin ci gaba da taka leda bayan ya raba gari da Al-Nesry ta Saudiya a cikin watan Oktoban bara. Yau Litinin ne sabon dan wasan ke fara atisaye da Kano Pillars a barikin Bukabu da ke birnin Kano, yayin da masharhanta ke cewa, ya daga darajar kungiyar ta "Masu Gida".  Dan wasan ya shaida wa RFI Hausa cewa, akwai yiwuwar nan kusa ya koma Ingila da taka leda. Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes