Search

Home > Wasanni > Wasanni - Ba za mu yi sakaci a wasanmu da Benin ba- Super Eagles
Podcast: Wasanni
Episode:

Wasanni - Ba za mu yi sakaci a wasanmu da Benin ba- Super Eagles

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:02
Publish Date: 2021-03-25 18:03:31
Description: Shirin Duniyar Wasanni tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya yi nazari ne game da karawar da Najeriya za ta yi da Benin a wasan neman tikitin shiga Gasar Cin Kofin Afrika a Kamaru. Super Eagles ta ce, ba za ta yi sakacin da ta yi a wasanta da Saliyo ba. Kazalika Kaften din tawagar ta Najeriya Ahmed Musa ya mayar da martani kan masu cece-kuce game da matakin da kocin tawagar Gernot Rohr ya dauka na gayyato shi don buga wasan. Kuna iya latsa alamar sauti don jin cikakken shirin.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes