Search

Home > Wasanni > Wasanni - Gasar cin kofin Afrika na Confederation a Kamaru
Podcast: Wasanni
Episode:

Wasanni - Gasar cin kofin Afrika na Confederation a Kamaru

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:25
Publish Date: 2021-01-23 03:32:07
Description: A cikin shirin Duniyar wasanni daga nan sashen hausa na Rfi za mu yi tattaki zuwa kasar Kamaru, inda kasashe 16 da suka hada da Kamaru mai masaukin baki, Zimbabwe, Mali ,Burkina Faso, Libya,Nijar, Jamhuriyar dimokuradiyyar Congo, Morroco, Togo, Rwanda, Uganda, Zambia, Tanzania, Guinea sai Namibia za su fafata a tsakanin su a gasar cin kofin kasashe Afrika na Confederation. Abdoulaye Issa ke farin cikin gabatar muku da shirin na wannan lokaci. Sai ku biyo mu.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes