Search

Home > Wasanni > Wasanni - Wasannin dalibai na shekara-shekara a Nijar
Podcast: Wasanni
Episode:

Wasanni - Wasannin dalibai na shekara-shekara a Nijar

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:07
Publish Date: 2020-09-11 09:53:45
Description: A duk shekara dai ana hada daliban makarantu a Nijar don su fafata a wasannin shekara na dalibai don a fitar da zakaru tsakanin jahohin kasar ta Nijar. Ana shirya wannan kwambala dai ne mafi yawa a watan Maris a dai dai lokacin da dalibai ke zuwa karamin hutu ista ko paques. Abdoulaye Issa a cikin shirin Duniyar wasanni ya duba halin da ake ciki a Jamhuriyar Nijar.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes