Search

Home > Wasanni > Wasanni - Najeriya ta karrama 'yan wasa 60 saboda cika shekaru 60
Podcast: Wasanni
Episode:

Wasanni - Najeriya ta karrama 'yan wasa 60 saboda cika shekaru 60

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:03
Publish Date: 2020-10-19 07:38:03
Description: Shirin Duniyar Wasanni tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya yada zango ne a birnin Abuja na Najeriya, inda aka gudanar da gagarumin bikin karrama tsoffin 'yan wasan da suka kwashe tsawon rayuwar kuruciyarsu wajen hidimta wa kasar tare da daga martabarta a idon duniya. Gwamnati ta bada kyautukan ne ga tsoffin 'yan wasa 60 a daidai lokacin da ta cika shekaru 60 da samun 'yancin kai daga turawan mulkin mallaka na Birtaniya.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes