Search

Home > Wasanni > Wasanni - Maradona ya cika shekaru 60 da haihuwa
Podcast: Wasanni
Episode:

Wasanni - Maradona ya cika shekaru 60 da haihuwa

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:09:07
Publish Date: 2020-11-02 10:11:59
Description: A cikin shirin 'Duniyar wasanni' na wannan mako, Abdurrahman Gambo Ahmad, ya yi mana dubi na musamman a game da cikar tsohon shahararren dan wasan kwallon kafa na duniya, Diego Armando Maradona shekaru 60 da haihuwa. Wannan gwarzon dan wasan kwallon kafa, dan kasar Argentina, ya yi fice ne a gasar cin kofin duniya d aka yi a Mexico a shekarar 1986, inda ya taimaka wa kasarsa ta lashe kofin.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes