Search

Home > Wasanni > Wasanni - Gasar tseren keke a Najeria
Podcast: Wasanni
Episode:

Wasanni - Gasar tseren keke a Najeria

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:48
Publish Date: 2020-09-04 05:15:47
Description: Wasan tseren kekuna, na daya daga cikin tsofaffin wasanni a tarayyar Nigeria wanda aka faro a shekarar 1972 kuma sannu a hankali wasan ya habaka inda ya kasance wasan da kan samar wa kasar lambobin zinare da tagulla a gasar wasannin Afrika da duniya baki daya. A cikin wannan shirin za mu ji ko a ina aka kwana dangane da wannan tsari a Najeriya.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes