Search

Home > Wasanni > Wasanni - Gasar zakarun Turai a Lisbon
Podcast: Wasanni
Episode:

Wasanni - Gasar zakarun Turai a Lisbon

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:24
Publish Date: 2020-08-14 08:32:21
Description: A karon farko cikin shekaru 25, PSG ta Faransa ta samu gurbi a matakin wasan dab da na karshe na gasar cin kofin zakarun Turai bayan ta doke Atalanta da kwallaye 2-1a karawar da suka yi jiya a Lisbon. Yanzu haka PSG za ta hadu da RB Leipzig a ranar Talata mai zuwa a matakin wasan dab da na karshe na gasar. A cikin shirin za mu duba halin da ake cikin  dangane da dambarwar da ta kuno kai a Jihar Maradi.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes