Search

Home > Wasanni > Wasanni - Yadda Damben zamani ke sauya salon na gargajiya da aka saba a Afirka
Podcast: Wasanni
Episode:

Wasanni - Yadda Damben zamani ke sauya salon na gargajiya da aka saba a Afirka

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:09:47
Publish Date: 2020-07-27 07:39:49
Description: Shirin Duniyar Wasanni a wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad, ya yi dubi dangane da Damben gargajiya ne kamar yadda aka san shi ada da kuma yadda Damben zamani musamman daga nahiyar Asia ke shafar tsari da salon gudanar sa a yanzu. Kazalika shirin ya duba yadda yanzu ake wa Damben na gargajiya haye sabanin gado watau wasan da tun farko ake dangantawa da Mahauta.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes