Search

Home > Wasanni > Wasanni - Dan Najeriya ya lashe babbar gasar dambe a Amurka
Podcast: Wasanni
Episode:

Wasanni - Dan Najeriya ya lashe babbar gasar dambe a Amurka

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:02
Publish Date: 2020-07-20 07:08:28
Description: Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne kan nasarar da dan Najeriyar nan, Kamaru Usman ya samu a babbar gasar damben zamani da aka gudanar a Amurka. Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya jinjina wa dan wasan saboda bajintar da ya nuna. Kazalika shirin ya yi nazari kan kalubalen da ke gaban Real Madrid bayan ta lashe kofin La Liga karo na 34 a Spain.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes