Search

Home > Wasanni > Wasanni - Tasirin rufe makarantu kan harakokin wasannin dalibai a makarantu
Podcast: Wasanni
Episode:

Wasanni - Tasirin rufe makarantu kan harakokin wasannin dalibai a makarantu

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:33
Publish Date: 2020-07-10 06:13:11
Description: Tun bayan shelanta bullar cutar COVID 19 a duniya, hukumomi a Nigeria suka yi ta bijiro da matakai don dakile yaduwar cutar a tsakanin al’umma. Daga cikin matakan da aka dauka har da rufe dukkan makarantun kasar daga matakin firamari zuwa manyan makarantu, matakin da ya yi tasiri kan harakokin wasannin motsa jiki na dalibai a wadanan makarantu. Abdoulaye Issa a cikin shirin Duniyar wasanni ya duba halin da ake ciki a kasar ta Najeriya.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes