Search

Home > Wasanni > Wasanni - Wasanni bayan Coronavirus
Podcast: Wasanni
Episode:

Wasanni - Wasanni bayan Coronavirus

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:08
Publish Date: 2020-06-19 05:21:50
Description: Bayan dogon hutu da shirin ya tafi sakamakon annobar coronavirus wadda ta tilasta dakatar da ilahirin wasanni a Duniya, to awannan mako shirin ya dawo yadda aka saba jin sa, A karshen mako aka koma gasar La liga ta kasar Spain, gasa ta biyu mafi girma a nahiyar turai bayan gasar pirimiya, kuma hakan ne yasa shirin na wannan mako zai maida hankali kan dawowar gasar da kuma kalu balen dake tattare da kungiyoyi da kuma su kansu yan wasa, lura da dogon hutun da suka share ba tare da atisaye ba.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes