Search

Home > Wasanni > Wasanni - Me yasa Dangote ke son sayen Arsenal a maimakon Kano Pillars?
Podcast: Wasanni
Episode:

Wasanni - Me yasa Dangote ke son sayen Arsenal a maimakon Kano Pillars?

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:09:58
Publish Date: 2020-01-27 03:18:45
Description: Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon ya yi nazari ne game da kudirin Attajirin Afrika, Alhaji Aliko Dangote na sayen kungiyar kwallon kafa ta Arsenal da ke Ingila. Wasu masharhanta na ganin cewa, bai kamata Attajirin ya karkata hankalinsa kan Arsenal ba, lura da cewa akwai dimbin kungiyoyin kwallon kafa irinsu Kano Pillars a Najeriya da ya kamata ya fara saya. Kuna iya latsa kan hoton labarin domin sauraren cikakken shirin da kuma tsokacin da Dangote ya yi mana.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes