Search

Home > Wasanni > Wasanni - Fifa na fatan hukumar CAF ta canza lokuta na shirya gasar Afrika
Podcast: Wasanni
Episode:

Wasanni - Fifa na fatan hukumar CAF ta canza lokuta na shirya gasar Afrika

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:13
Publish Date: 2020-02-07 04:03:57
Description: A taron birnin Rabat na kasar Morocco da ya hada hukumar Fifa da ta Caf,Gianni Infantino Shugaban hukumar Fifa ya bukaci hukumar Caf da ta yi nazari tareda dage gasar cin kofin nahiyar Afrika kama daga shekaru biyu zuwa hudu. Shawarar shugaban ta Fifa na zuwa ne a wani lokaci da kwallon kafa a Afrika ke fama da matsalolli. Abdoulaye Issa a cikin shirin Duniyar wasanni ya duba halin da ake ciki kamar dai yadda za a ji.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes