Search

Home > Wasanni > Wasanni - 'Yan Kenya sun lashe gasar Marathon ta Lagos
Podcast: Wasanni
Episode:

Wasanni - 'Yan Kenya sun lashe gasar Marathon ta Lagos

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:00
Publish Date: 2020-02-10 02:55:34
Description: Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Ahmed Abba ya tattauna ne kan gasar gudun yada-da-kanin-wani da aka fi sani da Marathon da aka gudanar a jihar Lagos ta Najeriya, inda dubban 'yan wasa daga kasashen duniya daban-daban suka halarta. 'Yan Kenya ne suka lashe gasar a bangaren maza da mata,
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes