Search

Home > Wasanni > Wasanni - Matsalolin da suka sanya dakatar da wasannin Polo a Nijar
Podcast: Wasanni
Episode:

Wasanni - Matsalolin da suka sanya dakatar da wasannin Polo a Nijar

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:35
Publish Date: 2020-02-28 02:47:24
Description: A Jamhuriyar Nijar ana fuskanatar koma baya a Duniyar sukuwar dawakai a dai dai lokacin da Najeriya ke ta kokarin ganin an samu ci gaba a wannan sashe. Wasu daga cikin jihohin Jamhuriyar Nijar da aka samu koma baya dangane da sukuwar dawakai sun hada da birnin Yameh, Maradi, Zinder. Abdoulaye Issa ya duba mana halin da ake ciki yanzu haka a cikin shirin Duniyar wasanni.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes