Search

Home > Wasanni > Wasanni - Yadda aka yi waje da kasashen Afrika a gasar kofin duniya
Podcast: Wasanni
Episode:

Wasanni - Yadda aka yi waje da kasashen Afrika a gasar kofin duniya

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:07
Publish Date: 2019-11-11 02:52:30
Description: Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya yi nazari kan yadda aka fitar da kasashen Afrika da suka hada da Najeriya daga gasar cin kofin duniya ta matasa 'yan kasa da shekaru 17 da ke gudana a Brazil. Kazalika za ku ji fashin bakin masana kan kasar da ake ganin za ta iya lashe gasar a bana.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes