Search

Home > Wasanni > Wasanni - An samu tsaiko wajen soma gasar cin kofin kwallon kafar kwararru ta Najeriya
Podcast: Wasanni
Episode:

Wasanni - An samu tsaiko wajen soma gasar cin kofin kwallon kafar kwararru ta Najeriya

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:01
Publish Date: 2019-10-04 05:19:30
Description: Shirin duniyar wasannin na wannan mako tare da Ahmed Abba, ya duba dalilan dasuka janyo aka samu tsaiko wajen soma gasar cin kofin kwallon kafar kwararru ta Najeriya a bana. Wanda ya kamata a fara tun a watan Satumba, amma sai gashi har yanzu shiru kake ji, wasu na danganta matakin da tuhume-tuhume da shugabannin hukumar kwallon kafar Najeriyar kefuskanta, yayin da wasu ke danganta batun da rashin kudi.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes