Search

Home > Wasanni > Wasanni - Dalilan da suka hana wasan dambe ci gaba a Najeriya
Podcast: Wasanni
Episode:

Wasanni - Dalilan da suka hana wasan dambe ci gaba a Najeriya

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:09:59
Publish Date: 2019-10-07 07:09:04
Description: Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya kai ziyara ne jihar Bauchin Najeriya, inda ake gudanar da wata gasar damben gargajiya. Wasan dambe na da muhimmanci a kasashen Hausa, amma har yanzu yana fuskantar koma-baya a Najeriya a daidai lokacin da kasashen Afrika irinsu Nijar da Senegal ke ci gaba da bunkasa harkar. A cikin wannan shirin za ku ji abin da masana ke cewa kan dalilan da suka hana wasan dambe samun ci gaban azo a gani a Najeriya.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes