Search

Home > Wasanni > Wasanni - Ana cece-kuce kan kyautar da FIFA ta bai wa Messi
Podcast: Wasanni
Episode:

Wasanni - Ana cece-kuce kan kyautar da FIFA ta bai wa Messi

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:09:54
Publish Date: 2019-09-30 07:25:34
Description: Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne kan cece-kucen da ake ci gaba da yi dangane da kyautar da Hukumar Kwallon Kafa ta Duniya ,FIFA ta bai wa Lionel Messi a matsayin gwarzon dan kwallon bana. Da dama daga cikin wadanda suka kada kuri'ar sun yi korafin cewa, an tafka magudi a zaben, abin da ya haifar da shakku kan sahihancin zabukan da aka gudanar a can baya.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes