Search

Home > Wasanni > Wasanni - Kungiyoyin kwallon kafa a Nijar na fatan samun ci gaba a Duniyar kwallo
Podcast: Wasanni
Episode:

Wasanni - Kungiyoyin kwallon kafa a Nijar na fatan samun ci gaba a Duniyar kwallo

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:00:00
Publish Date: 2019-09-13 02:38:33
Description: A cikin shirin Duniyar wasanni ,mun leka Jamhuriyar Nijar,inda muka samu tattaunawa da wasu masu ruwa da tsaki a harakokin da suka jibanci kwallon kafa a Agadez da babban birnin kasar Yameh. Za ku ji irin ci gaba da aka samu a kungiyoyin Agadez da kungiyar As Sonidep dake babban birnin Yameh a cikin shirin Duniyar wasanni tareda Abdoulaye Issa.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes