Search

Home > Wasanni > Wasanni - Gasar tsofin yan wasan kwallon kafa a Lagas
Podcast: Wasanni
Episode:

Wasanni - Gasar tsofin yan wasan kwallon kafa a Lagas

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:24
Publish Date: 2019-09-06 06:05:57
Description: Tsofin yan wasan Najeriya sun sake saduwa a Lagas dake kudancin kasar a gasar Tsofin yan wasar kwallon kafa karo na goma  dake hada tsofin yan wasa daga sassa daban-daban na kasar. A wannan karo jihohi 8 ne suka kasance a wannan gasa ta tsofin yan wasa da suka hada  su Filato,Ido,Lagas,Kano,Ondo,Abuja, Zamfara, Enugu. An bude wannan gasa ne a jiya Alhamis ,wanda hakan ya baiwa da dama daga cikin yan wasan damar sake haduwa da wasu daga cikin abokanin tafiya na da.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes