Search

Home > Wasanni > Wasanni - Darasin da kasashen Afrika suka dauka bayan gasar AFCON
Podcast: Wasanni
Episode:

Wasanni - Darasin da kasashen Afrika suka dauka bayan gasar AFCON

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:10
Publish Date: 2019-07-29 09:33:14
Description: Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya waiwayi Gasar Cin Kofin Afrika ne da aka kammala a Masar, inda ya duba darasin da kasashen Afrika ya dace su dauka bayan kammala gasar. Kazalika shirin ya tabo wani bangare na jadawalin kasashen da suka fi iya taka leda a duniya da FIFA ta fitar a baya-bayan nan.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes