Search

Home > Wasanni > Wasanni - Sharhi kan yada wasar karshe ta gasar cin kofin Afrika za ta gudana a Masar
Podcast: Wasanni
Episode:

Wasanni - Sharhi kan yada wasar karshe ta gasar cin kofin Afrika za ta gudana a Masar

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:37
Publish Date: 2019-07-19 05:49:09
Description: A yau Senegal za ta fafata da Algeriya a wasar karshe dangane da gasar cin kofin Afrika dake gudana a Masar. Tsawon wata daya da soma wannan gasa,ya rage  kungiyoyi biyu da suka hada da Senegal da Algeriya a wasar karshe da za a buga a birnin Cairo. A cikin shirin Duniyar wasanni mun mayar da hankali ga irin rawar da kungiyoyin kwallon kafa suka taka tun bayan soma wannnan gasar a shekaru da suka gabata.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes