Search

Home > Wasanni > Wasanni - Amurka zata kara da Netherlands a gasar cin kofin Duniya na mata a Lyon
Podcast: Wasanni
Episode:

Wasanni - Amurka zata kara da Netherlands a gasar cin kofin Duniya na mata a Lyon

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:40
Publish Date: 2019-07-05 04:40:46
Description: A cikin shirin Dunbiyar wasanni ,zaku ji ko a ina aka kwana dangane da shirin da yan wasan Amurka mata ke yi don karawa da kungiyar kwallon kafar Netherlands a gasar cin kofin Duniya na mata dake gudana a Faransa. Ranar lahadi 7 ga watan yuli ne yan wasan Amurka zasu kara da kungiyar kwallon kafar Netherlands a Lyon dake kasar Faransa,a cikin shirin Abdoulaye Issa ya mayar da hankali tareda samun tattaunawa da masana  kwallon kafa dangane da ci gaban da aka samu a duniyar kwallon kafa bangaren mata.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes