Search

Home > Wasanni > Wasanni - Kungiyoyin Ingila sun kafa tarihi irinsa na farko a Turai
Podcast: Wasanni
Episode:

Wasanni - Kungiyoyin Ingila sun kafa tarihi irinsa na farko a Turai

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:30
Publish Date: 2019-05-13 06:38:55
Description: Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne kan bajintar da kungiyoyin Ingila suka nuna, inda suka mamaye wasannin karshe na gasar Cin Kofin Zakarun Turai da Cin Kofin Europa. Liverpool za ta kara da Tottenham a ranar 1 ga watan gobe a birnin Madrid a gasar zakarun Turai,yayinda Chelsea za ta kece raini da Arsenal a birnin Baku a ranar 29 ga watan Mayu da muke ciki a gasar Europa.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes